INSIYA*****21
INSIYA 21
**********NA************
muhd-Abba~Gana
dubu daya ce ta miko min na amsa nace na gode sai yarinyar tace amma baiwar Allah kina da kyau nayi mata murmushi naji tace mu tafi na zata da ni take ashe badani bane,sai naga mutumin yaja mota ita kuma sai ta kishingida kamar wata sarauniya dan daga gani kasan direba ne.OH ni INSIYA yau kuma na koma mabaraciya(almajira) ko dayake bata yi laifi ba dan irin wannan garin da irin shigarsu ta alfarma dole suce min bara nake,ina nan ina tunani inda zan je sai na ga motar dana hau ta dawo tayi fakin a gabana sai matar tace "daman baki tafi ba? nace mata eh tace to daman baki san inda zaki bane na amsa mata da eh
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.