shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 28 September 2015

KALLO***DAYA-18

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
18

www.abbagana.pun.bzCikin hanzari daddy da ya jafar suka ciccibeshi suka saka shi a mota sai asibiti a hanzarce likitoci suka dukufa a kanshi domin ceto rayuwarshi saida aka dauke saoi sannan sukayi nasarar farfado daahi sbd dogon suma ne yayi a haka dr ya masu bayanin cewa ya kamuda matsananciyar damuwa sakamakon yaji wata mgn da ta razanarda shi kuma rayuwarshi tana cikin risk cox xuciyanshi harta kumbura a haka dai har yayi sati2 sannan ya fara sanin inda yake ya rame yayi dubu sai kadai.jafar ke bacci tareda shi mutane sai tururuwa sukeyi. Yau su hanadice da munira zasuje dubashi sun shirya tsaf kamar kullum sanye takeda nikab munira ke jan motar har suka isa xaune yake yanashan tea ya jafar na xaune suka gaidashi ya amsa yanama munira Wani rikitaccen kallo na masoya itama tana masa murmushi suka gaida ya hydar da jiki dakyar ya karba fuskarnan a murtuke ya jafar neda munira suka fita dakin ya rage su biyu kawai a hankali ya koma ya kwanta tareda rufe idanuwanshi sun kusa minti goma a haka.karar bude kofarce ta katse shurun Dr neya shigo ya dubashi tareda kallon hanadi yana wanimai sanyi kana yace koxansàn sunan malamar cikin sanyiñ muryarta tace hanadi a haka suka cigaba da labari a bangaren hydar kmh xuciyarshi sai tafasa takeyi sbd tunba yau ba duk da tsanarda yama yarinyar baisan meyasa yake bala'in kishinta ba a duk tym dindah yà ganta da wani namiji bh fiyemàda ynda yake kishin kanwarsà munira.satinshi uku aka sallam3shi.(xancigabaanjima)
www.abbagana.pun.bz
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive