shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 24 September 2015

KALLO***DAYA-2

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
2


washe gari tunda safe hanadi ta shirya bayan ta kammala ayukan gida taxo ta durkusa ta gaida umma cikin kulawa da kaunar 'yarta ta amsa tareda sa mata albarka kana tace sai inah kmh mamana(kasan cewarta sunan mahaifiyarta ke gareta) hanadi ta dago kana tace umma xan leka gidansu munira umma ta mata Allah ya kiyaye kmh tace kada tayi dare tareda cewa ta gaida mummynsu munira ta amsa da cewa to umma. Daga bakin kofa yaya jafar ne ya shigo yana dariya tareda tafa hannu ,yana cewa umma da autarta fira akeyi hanadi tayi murmushi tareda durkusawa kasa ta gaida yayan nata cikin kulawa ta dubeta yace lpia qlw auta sai ina kuma tace xanje inda munira ne yaya yace OK ynxu nima xan shiga gurin hydar jiya ya dawo cikeda faraa umma tace ah ashe soja ya dawo kafin ta rufe baki sai sukaji sallama HYDAR ne ya shigo sanye yakeda Riga blue mai dogon hannu da jeans baki kyakkyawan saurayi mai matukar kwarjini da haiba, har kasa ya duka ya gaida summa cikeda faraa ta amsa kana ta tambayeshi ya hanya cikeda natsuwa ya amsa umma ta juyo gurin hanadi dake tsaye sanyeda hijab had kasa da nikab tace ke baki iya gaisuwa bane sai a sannan tace ina wuni kallo daya yayi mata ya dauke kanshi tareda cewa lpia fuskarshi a murtuke cikin sanyin jiki ta juyo tacema umma ta tafi umma tace ki gaidasu ta fita .hydar da jafar kmh sukayima umma sallama acikin xuciyar haydar kuwa cike take taf da tsanar hanadi shidai ya tsani yarinyar sbd wannan abinda da take sawa a fuskarta a ranshi yace munafuka mummuna kawai may b mah saboda munintah takesa wannan abin ko kuma kuraje ne suka mamaye fuskar cox shi tunda yake bai taba ganin fuskarta bah hakadai yayita sake sake cikin ransa(ni kmh nace ko ina ruwan hydar koda yake nimada bansan dalilin sakawa bah dai amma ku biyoni kuji)
09039016969
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive