shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 21 September 2015

RAYUWAR***NIHILA-2

rayuwan-nihila.jpg

RAYUWAR NIHILA Part 2

Dan safe ta shirya tsaf abun ta ta tafi school kasancewar yau ranan
Monday bta gaji da weekends ba da jimawa ba zasu fara zana paper
gama ss3 tana ta dokin ganin frnd dinta habibaty tana zuwa ta
rungumeta tace kai qawata nayi missing dinki tace nima haka ana
haka sai ga jawad seat mate dinta kuma abokin shawaranta sun saba
sosai dan kuwa tun suna jss 1 ajinsu daya jawad yana da hankali ga
kuma tarbiyya saidai yana fiskantan matsaloli dayawa a gidansu irin na
jarrabawar ubangiji Ga wanda yaso yace ooh kudai ba'a rabaku Kaman
en biyu tace to ya zamuyi gamon jini.. daga bisani suka tafi assembly.
A break me take ba Wa jawad da habiba labarin yanda sukayi da
mominta akan hisham sun dai bata shawarwari akan tabi abunda
mahaifiyarta tace saidai inaaa tayi nisa batajin kira.. ( umm nima nace
mata if u know wats good for u, u will listen to your mother) ..
amma jawad yace mata ya kamata tayi bincike akan hisham dinnan
tunda ba taba ganin shi tayi ba kuma garin su ba dayaba hasalima
yana wata uwaduniya Itama haka..
Kwanci tashi asarar me rai Sun fara shirye shiryen sana paper dinsu
na waec da neco suna ta faman karatu Dan kuwa sunada hazaka da
son karamun..
Wani yammacin la'asar ta dawo daga makaranta tilis ta gaji sabida
paper da suka rubuta a ranan saita gamu da bahijja a parlour tana
ganinta ta fara washe baki tana ta sosa keya in ka ga bahijja tana
haka to akwai wata er abunda ta hada da kawayenta tace sister na ya
gajiya gaskia kin kwaso rana tawan.. wallahi akwai wata er
barbeque din da frnds dina suka hada shine nakeso ki rufamun muje
zan ce zamu je gaida kawata batada lafiya nace ummm beejay kenan
hali baya canjawa tace ahh haba ke kuwa just do this for me once abu
na lokaci guda rana daya aina me gayya ne in baki rufamun ba wa
zaiyi nace to shikenan suka tambaya momi tace su je su dawo da wuri
karsu kai maghrib suka fita sai beejay ke cema nihila to ke ba inda
kikeso kije in yaso na ajiyeki inna dawo saina daukeki nace mata aa
nikam ba inda zani muje kawai muna isa taje ashe ta taho da wasu
kayan iskancin ta taje ta canja ta sa riga da wando na tsaya kawai ina
sake da baki nace beejay yanzu kin kyauta ma kanki kenan kiji tsoron
Allah fa inni na rufa miki wani ya ganki yaje ya fada fa a gida tace kin
fara ko naji shikenan a haka dai ta gama rawe rawen ta suka koma
gida nihila na jimamun alamari irin na bahijja
Share:

4 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive