shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 16 September 2015

INSIYA*****32

insiya.jpg

INSIYA 32




********NA************


muhd-Abba~Gana




nan na fashe da kuka ina godiya yayin da hajiya take zubar da hawaye ta ce dani INSIYA ga kuma takardar banki ki nan da muke zuba miki idan zamu sawa su amira" nan na amsa nayi godiya ina dubawa naga wajen miliyan biyu da wani abu nan na dada fashe wa da kuka ina ta musu godiya. sai tace tashi kije kiyi wanka dan yace yana kan hanya nan na tashi na je na shiga wanka na fito nayi kwalliya ta na daura wata hadaddiyar gyale ta.
motar su abban yusura ce tayi fakin a kofar gidan mota biyu duk direbane suke jan su
muna zaune ni da amira dan tunda taji an ce zan tafi take ta kuka har yanzu muna zaune a bakin gado na rungumeta muna kukan rabuwa sainga hajiya nan ina ganinta naji gabana ya fadi "to insiya dan uwanki yaZo" tana fadamin tana kuka nan na tashi na rungumeta ina kuka ina neman yafiyarta "insiya na yafe miki kuma dan Allah ki yawaita zuwa ziyarrmu dan yanzu mun zama yan uwa dan bani da nisa da ku muma idan Allah ya yarda zan dinga zuwa haka dai muka rabu muna jimami


muhd-Abba~Gana



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive