shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 23 September 2015

RAYUWAR****NIHILA-6

rayuwan-nihila.jpg

RAYUWAR NIHILA Part 6

Taci kukanta son ranta saiga bahijja ta tsaya tana tausaya mata duk
tasan be wuce kan hisham ba ta girgiza kai sis meya sameki kawai ta qara fashewa da kuka ta rungumi beejay he betrayed my trust and life beejay he lied to me ya zanyi da raina gashi mummy tace na fita
harkanshi bata yarda da soyayyan mu ba i just dont know what to do
beejay ta rarrasheta tace mata tayi hakuri ta manta da hisham sabida
koda ya canja halin sa iyayen su da kyar ne su yarda sabida nisan
garuruwan da suke kuma basa son auren nesa.. idonta duk sun
kumbura sunyi ja ta dawo kaman ba lively nihilan da take da ba ta
canja completely... hisham kuwa yana kuka ya je ya samu mum dinshi
tace hisham lafiya me haka kake kuka kaman yaro wa nine ya mutu
yace momi aa ba mutuwa bane wata yarinya ce ya bata labarin
nihila amma bai gaya mata dalilin fadan ba kasancewar suma iyayen
basusan tsiyar da yake tafkawa ba Dan inya dawo nutsuwa yake tace
hisham da ka hakura da yarinyar kasan daddyn ka ba yarda zaiyi ba da
kunnen ka kaji yana fada akan neman auren da cousin dinka yaje yi a
sokoto bazai bari ba yace mommy wlh bazan iyaba kiyi hakuri ki mishi
magana she's my life tace shikenan zan gwada amma abunda kamar
wuya... ( daga bisani nace gurguwa da auren nesa )
Momin hisham ta samu baban shi da batun maganar hisham yace
karma ta fara yasa ta kira hisham yace masa yama cire rai matan
gombe duk sun kare ne da har zaije abuja neman wata bai yarda ba
hisham ya tashi jiki ba laka ya tafi Dakin sa ya rasa me zaiyi yaji dadi
ga nihila is against him kawai ya tattara kayanshi na sati da duk
abunda zai bukata ya fita iyayen shi basu saniba ya shige motan sa bai
zame ko ina ba sai hanyan Abuja gudu yake baima ganin gaban shi
shi kanshi baisan ina yake dosa ba kawai saiga wata daf ta doso shi
ba birki yana ta mishi horn amma ina hisham hankalin sa baya jikinsa
ji kake kyarrrrrrrrrr mutane suka yo agaji dan ganin motan basu zaci
mutum zai fito da raiba dama suna kusa da abj kawai akayi dashi cikin
gari... nihila kuwa tana can abun duniya ya dameta dan kuwa baban ta
ya kawo wani maganan da ta kasa zama a kanta tsaban girman sa wai
zasu kara karfin zumunci da babban abokin shi Dan haka sun hada
yayansu aure shi kuwa nihila yace ya bada ganin duka sauran sunada
samarin su inyaso sai a hadasu duka at a time...
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive