shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 21 September 2015

INSIYA*****44

insiya.jpg

[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 44*********NA*************


muhd-Abba~Ganakuma ba wanda ya ishe ta kallo sai ga shi har kuna wasa da ita har da gudu kuma tana jin shawararki dan ko a gidansu tsoronta akeyi.......

maganar tane ta tsayar dani daga tunanin da nake sannan ta sunkuyar da kanta kasa ta ce wai INSIYA kin san yadda nake sonki da ke da addininki kuwa?? saboda addininku yayi a rayuwa wallahi insiya ina sha'awar addininku kuma ina addu'a Allah ya sa ubangajinku ya yarda da ni na koma addininku
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: shi yasa nake kishinki kuma wallahi babu fashi sai kin zama sarauniyar makarantar nan"


** ** **can kuma wajen fenty beauty suna can suna kulle-kullensu yadda zasu yi wa insiya wani abu kuma suna jin tsoron poja.
suna zaune suna tattaunawa sai can fenty beauty tace wallahi nina yanke shawarar kawai mu samu miji mata ciwo wanda baza ta iya zuwa wajen ba sai kawayen ta suka ce to kamar me? kuma ya za ayi da poja?? sai fenty beauty tace kamar dai mu karyata kuma ni wallahi ba ruwana da wata poja yarinyr karama ta dunga juyamu kamar muna karkashin mulkin gidansu? ni wallahi sai dai duk abinda zata yi tayi
a can kasar nigeria kuwa su abban yusura suna can suna kokarinsu na zaman takewa ranann sai na tura wa abban yusura wata wasika da hotona danayi a cikin wata leda.anzo nigeria dasu can garin abuja sai mutumin ya shiga wani store mai suna goodwill store dan siyo lemo.kafin yaje gidanmu sai ya yardar da wannan ledar a store din shima mijid ashe ya yardar da wasu takarsu a cikin goodwill din yaje siyo ruwa zai sha shima kuma a leda.

muhd-Abba~Gana

www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive