shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 26 September 2015

KALLO***DAYA-6

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
6


mafarin haduwar daddyn hydar da abban hanadi kuwa a lokacin da rashi ya matsama iyayen hanadi kuwa malam manu ya yanke shawarar sayarda gonarshi sukayi kaura xuwa kaduna kasancewar Kowa ya gujesu saboda basuda,a wanchan lokacin hanadi na karama 'yar shekara 7 yayinda ya jafar yakeda shekara 17 a haka suka tattara inasu inasu koka dawo garin Kaduna da xama anan ne direban daddy ya kade malam da mota a hakadai daddy ke dawainiya dasu har ya warke ya tmbysu labarinsu suka kwashe kaf suka bashi ya tausaya masu sosai inda ya roke malam daya rinka yimasa gadin gidanshi Abba yayi naam tareda godia tun lokacin ya sama masu dan madaidaicin gida dake hade da nasu ya dauke nauyin karatun hanadi da jafar wanda hakan yafi komi bakantama hajiya halima rai saidai ba yanda xatayi kasancewar daddy mutum ne wanda ya tsayu kan iyalenshi mace bata isa ta juyashi bah a haka suke fuskantar wulakanci gurin mummy amma idan daddy bayanan a lokacin hydar bayanan yana oxford gurin kr2.
Sanya nikab din hanadi ya samo asaline sbd tsantsan kyawunta kasancewar tafi iyayenta kyau nesa ba kusa bah.dokace abbanta yashimfida mata ko bayan ransa bai yarda ta fita ba tareda nikab ba gudun kada a lalatamai yarinya a haka harya bita ko a cikin gida take ta saba.


WWW.abbagana.pun.bz
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive