TANTANIN BUDURCIN YA MACE
TANTANIN BUDURCI a jikin mace, wata hikimace
ta Allah (s.w.t) a fili karara, domin kuwa ya sanya
wannan tantani ya zamo wani matoshi, ko mataki
da zai hana bazuwar jima'i barkatai ba tare da
tsari ba, wanda hakan daga karshe ka iya wargaza
rayuwar al'umma.
A kasashen turawan yamma wannan tantani ya
rasa darajarsa, saboda yadda ake ta keta masa
haddi, yakai ga cewa bashida wata kima a yanzu,
amma mu anan kasashen Hausa har yanzu
wannan abu yana nan da sauran kimarsa, domin
kuwa a wasu yan lokuta idan ango ya sadu da
amaryarsa, sai yaga cewa ba budurwa bace,
wannan yakan sa ya saketa ko kuma mutuncinta
ya zube a idanunsa.
MU HADU A DARASI NA GABA DON
JIN KALOLIN TANTANIN BUDURCI.
allah bamu ikon tsarewa
ReplyDeleteAllah bamu ikon tsarewa don tsirar da mutuncinmu
ReplyDeleteallah bamu ikon tsare mutuncinmu
ReplyDeleteameen
ReplyDeleteAllah Sa Mufi Karfin Zuciyar Mu
ReplyDeleteAllah karemu
ReplyDeletesmeeen
ReplyDelete1993
ReplyDeleteAllah ya karemu
ReplyDeleteAllah Ya Karemu
ReplyDeleteameeen
ReplyDeleteALLAH y karemu
ReplyDeleteAllah yasa mufi Karfin xuciyan ,Allah ya karemu da sharrin shaidan,ameen
ReplyDeleteshukran
ReplyDelete