shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 9 September 2015

SALAD DIN HANTA

bana3.jpg

Hanta
Salad
Cabbage
Kwai
Dankalin trw4
Salad cream
Heianx beans
Maggi &salt
Garlic powder da tomato
Curry and thime
Tumatir
Ki wanke hantarki sannan ki yankata gutsi gutsi,
ki yanka mata albasa da Dan garin tafar nuwa
kadan, kisa thime da curry'da gishiri da maggi
Dai dai yadda xaiji ki Dora akan wuta ta dahu
luguf sosai, sannan ki sauke ki yanka salad dinki
kar yakai yawan hantar, sannan yankar Ba
kanana xakiyi Ba. Cabbage dinki kuma ki
yankashi kanana sosai'shi kuma karya kai yawan
salad din,amma Dai anfi so hantar tafisu yawa,
idan hantar ta huce sai ki juyeta a faranti ki kawo
wannan cabbage din da salad da kika yanka ki
zuba akai, sannan kizo ki yayyada salad cream
dinki akai sai kiyi round da yankakken tumatir
dinki da kika yanka slize, sannan kuma gaban
tumatir din kiyi round da daffafen kwanki da ki
yanka slize, dama kin dafa dankalcin turawanki
saiki yanka gutsi gutsi ki xuba a tsakiya, sannan
ki kawo Heinze beans dinki ki Yar yada yaji sosai
akai aci lafiya
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive