shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 21 September 2015

RAYUWAR***NIHILA 1

rayuwan-nihila.jpg

RAYUWAR NIHILA1

Nihila!!! Nihila!! Nihila!! Tana bacci taji mominta na kwala mata
kira ta tashi jiki duk a mace ta amsa da naaam ina zuwa momi
ta fita zuwa parlor wurin mommy ai dama aikin kenan baccin asara in
bashi ba ba abunda kika sa a gaba ke kullun kenan aikinki bacci wuce
kije ki daura dinner daddyn ku na dawowa tana magana a shagwabe tace momy bakya sani naji dadi tace au kaji mun yarinya daga cewa ki daura girki in baki daura ba uwar me zakiyi me amfanin mace ba girki wuce dalla tun kan nayi koli koli dake ta shige kitchen ta fara aiki gadan gadan spaghetti ta daura wanda yaji ganye da vegs ko ina ya dau kamshi bayan ta gama taje ta shiga wanka ta fito tayi sallah ta
idar kenan taji wayanta na Kara tana dubawa taga Wanda tayi zaton ne kuwa.
Ta dau tana murmushi tace hello on the other side kuwa yace ran
gimbiya ya dade tace tare da naka hayati ana ka wuni lafiya yace
lafiya kalau sai missing dinki da nake tayi dats y nace barin kira tace
nima ai kasan nayi yace to godia nake sweetheart a kullun dada kara sonki nake u have completely changed my life saina kiraki anjima tace
toh babe tare da kashe wayan. Tunani fal a ranta akan hisham ganin in mamanta ta gane suna waya dashi zata shiga babbar matsala Dan ko tace bata yarda ba Allah be yarda ba.
Nihila Muhammad yarinya ce yar kimanin shekara 16 tanada chocolate complexion mai kyau wanda yaji madara idan ka ganta kaman black
americans tanada kyau masha Allah ga dara daran idanu Allah ya mata
lips pink masu kiran heart wanda sukayi daidai da fiskanta tanada
shape wanda yayi fitting dinta daidai ba'ace bata dashi ba komai dai
nata daidai yake batada makusa 'yace a wurin Muhammad Tahir Wanda Allah ya wadata da arziki masha Allah suna zaune a abuja a unguwar garki itace last born a gidan su tanada sisters biyu sausan da bahijja to kunsan dama ance Allah mai hadi jininta bai taba haduwa da sausan ba hasali ma itace silar shiganta matsaloli da dama duk da tana blood sister dinta kaman step sisters suke amma suna shiri sosai da bahijja wanda itace secret keeper dinta dan kuwa nihila tana rufa mata asiri sosai in tayi wasu abubuwan... ta hadu da hisham ne a
social media wanda Allah ya hada jininsu daga frndship suka dawo soyayya shi kuwa a gombe yake da zama amma yana cyprus yana
karatu watansu 8 da haduwa ko taba ganin juna basuyi ba amma in
suna waya zakace Sun yi shekaru da sanin Juna.. sausan tasan da
wannan maganan sabida haka ta gulmatawa momin su ita kuwa momin su tace allanfir bata yarda da wannan soyayyar ba mutumin da
ko taba ganin shi batayi ba kuma suna nisan duniya tayi kuka sosai
dan kuwa tana son hisham irin mazan nan masu shiga rai hes so
caring n loving Dan haka ta biyema zuciyanta suka cigaba da waya..

Yan uwa ina Son ganin Comments naku idan kuna bukatan cigaban Lbr
Share:

13 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive