shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 9 September 2015

RAGE KIBA DA TUMBI

garin-ciki.jpg

hulba garin na'a-na'a garin
kanun fari zuma lemon tsami farin kwalli man
na'a-na'a ki hade wadannan ganye guri 1 ki
tafasa ki sami farin kwalli dunkulen zaki saka a
ciki, idan ya kai kamar minti 5 sa ki cire, sannan
ki saka zuma a cikin ruwan sha, ki samu man
na'a-na'a rinka shafawa katon tumbi ki zai ragu
insha Allah idan kuma ana son rage kiba ne za 'a
rinka zuba lemon tsami a ciki
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive