shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 16 September 2015

INSIYA*****31

insiya.jpg

INSIYA 31
**********NA************

muhd-Abba~Gana sai hajiya tace to yanzu abban yusura dauke mana insiyar zakayi ko kuma zaka bari tayi kwana biyu
yace to hajiya zan barta tayi kwana daya gobe in mai dukka ya kaimu zan zo na tafi da ita dan yunwarta muke nan muka kwashe da dariya haba abban yusura ina laifin sati daya? dan ni wallahi bana son a dauke min INSIYA ina ma ace ku barmin,nan abban yusura yayi murmushi sannan yace wallahi hajiya yanzu dana fada anga insiya da baza a bari tayi minti biyar anan ba don sai sun tafi da ita kuma yanzu dana fada wa babanta an ganta to ba zai kwana a kano ba,bazan ma fada an ganta ba sai gobe zan ce musu an ganta nan muka sake.kwashe da dariya hajiya tace to abban yusura kano zata koma??
haba hajiya a wajena zata zauna don sai mun yi yarjejeniya da shi sannan zan nuna masa INSIYA kuma nan da sati biyu zata je karatu a kasan waje.dan insiya tasha wahala a rayuwa
sai alhaji yace baka san ma tasha wahala ba sai ta baka labarin yadda ta rabo daga gida zuwa nan abbab yusura yace yata ba ni in sha dan yau ina cikin farin ciki.washe gari da safe hajiya ta kirani da sauri nazo wajenta na durkusa.hajiya gani,by muhd abba gana yawwa insiya ga shi alhaji yace a baki hmmmm wata dalleliyar akwati ce dauke da kaya yadda ka san za a kai wa amrya atamfane ce guda biyar duk babu yar kasa da dubu goma sai leshi guda biyar suma masu sada da dai wasu kayan masarufi najin dadin rayuwamuhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive