shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 26 September 2015

KALLO***DAYA-8

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
8

AN DAWO LABARI
A yau su hanadi da munira suna cikin tsananin farin ciki kasancewar a yau ne suka kammala kr2nsu kmh ayau neh xaayi speech nd price gnvg day dinsu sunyi kyau sosai saidai kash ko yau ma hanadi sanye take da nikab hanadi ta karbi kyaututuka da dam kasancewarta yarinya mai hazaka haka a munira .taro ya tashi lapia hanadi ce tafe ta dawo daga aikenda umma tayi mata tana tafe a hankali karaf taji ta bangaje mutum tayi saurin ja baya tareda cewa kayi hakuri bansan kai bane tsaye yayi yana tunanin inda yasan wannan muryan tabbas an taba bashi hakuri da irin muryar amma he can't recall it.a fusashe ya dago ke wace irin dabba ce da bakya gani a hanxarce ta dago kyawawan idanuwanta ta xuba mashi gabanshi neya fadi saboda tabbas kamar yasan irin idanuwanta amma ya kasa tunawa tsaki yaja mtwss tareda wucewa a hanzarce ta wuce gida a ranta tana fadin mugu kawai sai fadin ran tsiya.daddy ya samawa hanadi da munira admission ya basu mota mai kyau kirar matrix tare suke xuwa a yayinda duka suke kr2n law daddy ya gargadesu da su tsaya a krtnsu banda kula samari sukayimai alkawarin zasuyimai biyayya. A bangareñ soja kuwa ya koma ibadan kasancewar achan yake aiki hutu ya kare tareda addu'ar Allh ya hadashi da abn son shi yarinyarda yayima kallo daya, wannan kenan.(feelin slpy till 2mrrw))www.abbagana.pun.bz
09039016969
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive