shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 15 September 2015

INSIYA*****22

insiya.jpg

INSIYA 22*********NA************


muhd-Abba~Gana


tace ko zaki iya binmu mu tafi gidanmu kafin ki huta ki koma gida? nata sake sake a cikin raina karshe dai na yanke shawaran na bisu nace mata to zan biku nan na shiga cikin motar sai can hajiya tace dani wai menene sunanki? nace mata sunana INSIYA tace a ina kike?
nace a kano
me kikazo yi a abuja?
nazo wajen yayan babata ne
ya sunansa?
sunansa abban yusura
a'a sunan sa na gaskiya
wallahi bansani ba
to ina iyayenki?kuma me ya kawoki wajen da muka hadu da ke?
nace hajiya ki bari idan muka je gida na huta sai na baki labarina da dalilin zuwana nan neman yayan mamata.
"to INSIYA Allah ya kaimu gida lafiya
nace:ameen by muhd abba gana
wani haddan gida na gani da gudu naga mai gadi yazo ya bude gate din sannan ya rusuna yace Alhaji sannu da zuwa hajiya sannu da zuwa sai naji sun amsa da yawwa malam hamisu nan suka yi fakin wajen adana motoci to INSIYA fito mun zo gidan nan da wuri nafita muka shege ciki wani falo ne muka shiga a gaskiya falon nan yayi kyau dan ko a kasar turai sai haka ba sai na tsaya ina baku labarin falon ba ni a yanzu bansan wasu abubuwan ba na cikin falon.
nan na zauna a wata kujera mai kaushi tsiya can sai hajiya tace INSIYA taso ki shiga dakin can
na amsa to hajiya
muka tafi da ita sai da muka shiga da ita dakin sannan tace INSIYA wannan dakinkine kafin ki tafi sai ki shiga ki huta kayi wanka sai kiyi sallah"


muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive