shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 26 September 2015

KALLO***DAYA-12

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
12

A razane ta dago kanta ta dubeshi idanuwannan nashi sun kada sunyi jajir abinka da soja kmh gashi farin mutum a hasale ya fara magana da muryannan tashi mai saka mutum ya shiga taitayinshi ya fara magana,ban tabajin na tsani mutum kamar yanda natsaneki bah KALLO DAYA tak nayi maki naji bana kaunarki dabadan daddy da umma da aminina jafar ba da wlh xan iya jefarda ke nan gurin sbd haka ynxu abu daya nakeso dake shine ki cire wannan abun inga wañnàn mummunar fuskar taki tab nanfa hanadi ta dago fuskarta da sauri ta dubeshi tareda cewa ya hydar dan allh kayi hkri harararta yayi da shanyayyun idanuwanshi ganin batada niyar cirewa yasa ya soma kokarin kwance belt aida gudu hanadi ta balle murfin motar a zafafe ya biyota abunka da soja taku daya yayi ya cafkota tareda sharara mata lafiyayyen mari kana ya cillata cikin motar kuka kawai takeyi duk da cikin nikab ne amma taji xafin màrin ba abunda takeyi banda ajiyan xuciya shi kmh kwafa yayi ya tayarda motar .(xaan cigaba anjimà )


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive