shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 26 September 2015

KALLO***DAYA-15

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
15

A haka har kwanaki sukaja harsu hanadi sun cika sati daya a camp safiyar yau an tashi da ruwan kankara tun asuba a garin jos har ruwan ya dauke garin yayi tsananin sanyi mai ratsa kasusuwan dan adam, ga wani fresh air dake busowa tako ina ba irin sanyin Ac ba wannan daga indallah neh.Hanadi ce da frnd dintah lubna sun shirya xasu shiga kasuwa kasancewar akwai abnda xasu siya.sanye take da doguwar jallabiya baka mai hannu red ta kawo hijab ja ta saka da flat shoes black tayi kyau sosai haka kawai taji yau bata sha'awar saka nikab, a haka suka rufe dakin suka tare adaidaita suka shiga suka nufi kasuwa sun kammala siyayyar kenan xasu fito sai lubna tace mata ta tafi kawai ita xata tafi gidan wata frnd dintah. Tafe hanadi take a hankali ta kusa 1hour bata samu adaidaita ba sai kawai ta Yanke shawarar ta tare achaba cox tana bata lokaci kawai ta tara tahau.sun kawo daidai gurin wani checkpoint saiga wata mota kirar Ferrari itama ta tsaya kwance a baya hydar be driver na janshi shigowarshi garin kenan kamar ance ya daga kanshi sai kawai ya hangota xuciyarshi ta buga ganin wacca yake muradin ya kara gani cikin sauri yacema driver ya taka motar su riskesu amma ina kafin su kawo har an basu hannu sun wuce.a haka sukayita yawo grain jos ko mai kamarta bai kara ganiba a ranshi yana mamaki kodai aljanace yarinyarda ya gani a Kaduna sai gashi kuma ya ganta a jos.a ranar ya juya ya koma sbd dama daddy ne yace sai yaxo ya duba wan an munafukar yarinya .a bangaren hanadi kuwa batamasan anyi ba wannan kenan .(xan cigaba anjima)www.abbagana.pun.bz
Share:

5 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive