RAYUWAR***NIHILA-10(KARSHE)
RAYUWAR NIHILA Part 10
....... KARSHEN LABARI.......
Ya sameta ta na daki ta rufe kanta da mayafi yazo ya yaye yanata
murmushi ta mishi itama yayi hugging abunsa kam kaman wani zai
kwacce ta yace alhamdulillah my love yau Allah ya cika mana burinmu
Allah ya barmu tare har gaban abada tace ameen ya kawo musu
yoghurt da kaza da tace bazata ci ba yace inaa bazai yuwu ba saitaci
yayi feeding dinta sosai sannan suka tashi sukayo alwala sukayi sallah
bayan sun idar ya kama kan ta yana addua sannan ta tashi tace ita
bacci takeji ta sako er lingerie dinta ta kwanta gogan naku ya je yayo
shiri shima ya kwanta ya hugging dinta ta baya can dai yaga ba zai
iyaba ya fara nuna mata kalan nasa son taji zuciyanta ya fara bugawa
abunka da new comers shagwaba ta fara yi baji ba gani akan
yayi hakuri amma sam hisham yayi nisa kissing dinta yake ta ko ta ina
yana fada mata kalaman da ita kanta batasan da su ba nidai na rugo a
dari na kulle musu kofa amma fa haly qawata tace bata yarda ba inje
in gano mana kwakwaf ta tankade keyana na koma saidai kash abun
gama ya gama faruwa na dawo inata cizon yatsa asuba
ta gari NihilSham
After 5 years
Najma najma najma wai ina kika shiga ne sarkin rigima
fito yau saina zane ki sarkin barna najma ta fito make a bayan daddyn
ta yace mommy we are sorry tace bawani ai dama kaike biye mata
kullun tayi ta barna a gidan nan ai saina zaneki tayi narairai da ido ta
sakko taje gabanta ta rike kunne ta naa mummy I'm sorry bazan kara
ba daddyn ta yace common we are sorry give us a smile suka bita da
gudu zasu mata cakulkuli tana daria hisham ya bita daki yayi hugging
dinta sosai yace I so much lov u my nihila tace i love you too my
happiness my love and life Allah ya barmu tare yace ameen na jawo
musu kofa na kulle taku har iyau har e jiya har e
shekaran jiya har e kullumbis salamm....
www.abbagana.pun.bz
Don Allah a cigaba da sirrina,dan Alhaji,insiyya duk ba a gama ba waityn+tagumi+jira.
ReplyDeleterayuwan nihila yayi dadi Allah ya baya
ReplyDeleteameen @sakina,
ReplyDeleteMunajiran sireenah dan allah
ReplyDeleteni ma wlh inason cigaban sireena
ReplyDeleteyayi kyau,pls we need sireenah part 3
ReplyDeleteimsha Allah nan bada jimawa ba@princess zaenerb,
ReplyDelete