shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 15 September 2015

INSIYA*****30

insiya.jpg

INSIYA 30*********NA***********


muhd-Abba~Gana


Alhaji nura lafiya? ko kaine wanda take bamu labarinka?? sannan sai baban yusura yace wallahi alhaji yarinyar nan baka ga inda nake nemanta ba har gidan radio dana talabijin nasa a nemota ai ka sani amma an rasa,mun yi kukan ta harmun gaji san babu mamata babu yayan sai hajiya tace kamar ya?
to hajiya kishiyar kanwar tawa ita tayi wa kanwanta a sirinta mutu kuma ita ta jefa yayan INSIYA a duniya tun yana dan shekara shida tace a kaishi makaranta allo daga nan aka neme shi aka rasa ya mutu da ransa?? Allahu a'alam tasa iyayanmu suka barmu ni kuma tasa niba na tunanin yar'uwata balle naje dubata dana je zan taho da INSIYA sai tace wai akan jamilu ya kamata da mai sharar gidan suna iskanci sai ta luma masa wuka a kirji sai dayayi suma sau uku da kyar likitoci suka samo ransa yana yi tana kuka shi kuma uban yarinyar har da cewa wai wallahi daya gan ta dai sai ya kashe ta.
nan abin ya ban haushi saboda irin abin da INSIYA tayi wa iyayenmu do ko wata basuyi da dawo waba,

bayan wata daya da ko rabine sai muka ji ance hajiya jamila wato kishi yan maman INSIYA ta HAUKACE,kuma sai fadar makircin da ta shirya take yi nan baban su INSIYA ya kama kuka yana yk mata Allah ya isa don yanzu duniya tayi girma da fadi neman INSIYA yake ita da yayanta ruwa a jallo,har kudi yasa mai yawan gaske wanda yakai miliyan biyu duk wanda ya gano masa yayansa koda a cikinsu an samu mutum daya amma ina! babu wanda ya gan su har yanzu sai yau da Allah ya nuna min INSIYA .nan yayi shuru yayin da hawaye yake ta zuba a kumatunsa sai kuma yace Alhaji hajiya mun gode Allah ya saka da alhairi suka ce""ameen" .muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive