shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 28 September 2015

KALLO***DAYA-20

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
20


WACECE FATI???
Fatima Ismail 'yar asalin garin kaduna ce mahaifinta malam Ismail babban malami ne Allh ya masa rasuwa tun fati na karama ita kadai Allh ya basu mahaifiyarta kaltume macece mai masifa da rashin godiyar Allh ga son abin duniya da biyar bokaye bakin cikinta ne ya kashe malam isma'il fati kuwa sak halin mahaifiyarta ta biyo nason abin duniya tun tana 'yar shekara Tara take xuwa shaguna da dakunan maza ana lalubarta tareda bata kwalama tana 'yar shekara 14 tasan da namiji har takai 'yar shekara 23 likkafa taci gaba har daukarta akeyi a fita da ita kasashen waje a haka har suka tara mahaukatan kudi tasai masu dan karen gida da motoci ta xubamasu yimasu hidima ,hajiya Halima mahaifiyar hydar da hajiya kaltume aminan junane wanda hajiya kaltume tayi tayi dataja raayin hajia halima akan su shiga harkar bokaye a mallake mata daddy amma taki wanda a cewarta bata raayin shiga bokaye.faty doguwace sosai irin tsawonnan marar fasali hartadan rankwafa kuma kamar1 take amma kuma akwai kyaun fuska kam.farace amma irin farin mayukan kanti. Dama ta dade tanason hydar amma kuma baimasan tanayi bh kasancewarshi mata basa gabanshi tanasonshi saboda yanada kyau uwa uba dukiya. Wacca itace babban burinsu itada mahaifiyarta idan akayi auren su kwashe kasonsu suyi gaba kasancewar sunsan irin tarin dukiyarda keda mahaifin hydar.wanda ko ita mummy batasan wannan burin nasu ba tofah!.



www.abbagana.pun.bz
Share:

9 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive