INSIYA*****36
INSIYA 36
**********NA*************
muhd-Abba~Gana
kamar yadda dai dakina na gidan hajiya amira yake to haka wannan ma ya ke sai kuma kwabar litattafai nan na tashi zan shiga bandaki inyi wanka,sai na ji an turo kofar dakin da sauri na juya in ga ko waye.wata budurwa ce ta shigo dauke da littafi a hanninta kana ganin ta kasan baturiya ce ta shigo cikin murmushi ni ma na mayar mata da nawa murmushin tana zuwa kusa da ni sai tace barka da zuwa wannan makarantan mai albarka na amsa mata da yauwa barka dai sai kuma tace zan so ace kina sona da kawa domin ni makociyarki ce kuma nima yau kwana na uku a makaran tar na ce mata ashe kema bakuwa ce?? tace eh kuma sunana poja ke kuma yaya sunanki?? nace sunana INSIYA tace kai amma sunan nan yana da dadi kamar yadda kike da kyau!!
muhd-Abba~Gana
bwww.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.