INSIYA*****19
INSIYA 19
********NA***********
muhd-Abba~Gana
nan su bako suka ja dan marakin suka tafi ban dade ba sai ga wata motar gida hakika motar nan ta amsa sunanta tayi fakin bude wansu keda wuya wasu mutane ne guda biyu mace da namiji a ciki.kana ganin su kasan mijinda mata ne akalla namiji nan zainkai shekara arba'in da uku macen kuma zata kai shekara talatin da wani abu,maganarsu ce ta doki kunuwata "ke yarinya ina zaki da wannan yanmacin ga shi kuma magariba ta taho,ko baki san hanyar nan bata da kyau ba in dare yayi?
nan nayi musu shuru ina tunani a zuciyata ni INSIYA kar dai ace ko yan yankan kaine? ina ta addu'a a cikin zuciyata na ji macen da ke cikin motar tana cewa da ni "yarinya kada ki yi tunani komai a gare mu in dai bana alkhairi bane idan kuma kin ce mu tafi to zamu tafi sai na kayar da bakina na ce musu abuja zan tafi namjjin yace amma kika tsaya a nan har yanzu baki tafi ba? nace;aina rasa motane nan yace ta za ki iya hawa motarmu dan muma can zamu tafi" nace to nan na shiga motar muka tafi kai Allahumma arzikuni ina shiga motar nan naji wani irin sanyi ya dake ni mai dadada rai ga kujerun laushi dan ni ko motar abbanmu ban taba hawa ba ballantana ta wani nan wata shegiyar barci ya daukeni ban faraka ba sai a abuja sai naji hajiya tana cewa ko ina zaki sauka? ta a nan na tsaya ina dube-dube a gaskiya abuja tayi dan tunda nake ban taba zuwa wani gari ba mai kyau kamar abuja,maganar su ce ta tsayar da tunanina.
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.