shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 15 September 2015

INSIYA*****27

insiya.jpg

INSIYA 27
*********NA************muhd-Abba~Gana


dan dai-dai misali irin yadda mata suke son namiji gashi da ido dara-dara mai kyau ga hanci kamar biro ga baki dan karami,kai a gaskiya gayan ya hadu dan ba zan iya fasalta muku irin kyansa ba dan da zarar na fada a cikin zuxiyata sai na ga yafi haka.me zai da ni dan kana ganinsa ma kasan miskili ne maganarsa ce ta tsayar da ni daga tunani dana ke
"Amira ina su hajiya?
sai naji tace dashi uncle wallahi
Abba~Gana basa nan amma yanzu zasu dawo sai naga ya zauna a kujera abin mamaki har yanzu bai san dani ba ma a cikin gidan.dana yi tunani ba zan gaishe shi ba sai nayi tunanin ko kanin hajiya ne shi yasa na dauke girma kai na durkusa na gaishe shi wani abin daya daure min kai shine ko kallan inda nake baiyi ba yace lafiya
bai ma ba ni cikakkiyar gaisuwar ba nan na tashi jikina duk.yayi sanyi na shiga dakina na barsu a falo shi da amira dan na gaya fi sakar mata fiska ko yan uwarsa ce? waya sani sune zaune shi da amira suna wasa sai ga su hajiya nan sun dawo hajiya tana ganinsa tace ,"yau zu mujit ne a gidan? eh hajiya sannunku da zuwa Alhaji ina yini?
lafiya lau mujit yasu yallabai?
lafiyan sa lau
madallah
hajiya tace amma yau batan hanya kayi
saboda me hajiya?
to saboda yaushe rabonka da gidannan?


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive