shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 24 September 2015

Kaji masu tsoron Allah da gaske.

peopleimagessm7.jpg

Wani mutum yace da Abdullahi dan Mas`ud (r.a):
Lallai ni ina son a tasheni ranar kiyama cikin
As`habul yamini.
(wadanda aka bawa littafinsu a hannun dama).
Dan uwan namu bai tsaya nan ba yasake cewa:
Lallai ni inaso a tasheni cikin mukarrabai.
(makusanta Allah).
Sai Ibn Mas`ud (r.a) yace masa:
NI KUWA FATANA INAMA DA IDAN NA MUTU
BAZA A TASHENI BA!!!!
(ya fadi haka saboda tsoron me zai je ya tarar).
SubhanAllah!
Kunjifa 'yan uwa.
Sunyi aiki tukuru amma ahaka suna tsoron
gamuwa da Allah!!
NI DA KAI DA KE KO YAYA MUKE???
Allah Ya Shiryar Damu Hanya Madaidaiciya.
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive