shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 26 September 2015

KALLO***DAYA-7

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
7

hanadi ta kudiri aniyar yima mahaifinta biyayya ta dauke alwashin sai idan tayi aure xata daina sa nikan, munira da hanadi sa'o'in junane kmh aminai munira itama kyakkyawace amma hydar yafita kyau, wata rana rashin lafiya mai tsanani ta kama malam manu ranar alhamis allh ya karbi ranshi hakika sun girgiza sunyi kuka mai tsanani ni kaina saida nayi har saida umma ta kamu da ciwon xuciya sun barwa Allh a haka daddy ya cigaba da dawainiya dasu a haka har ya jafar ya kammala karatunshi ya fito cikakken barrister yayinda hanadi da munira suke ss3, ranar farko da ya hydar da dora idanuwanshi akan hanadi yaji ya tsaneta sbd nikab dindah take sawa gashi kmh soyayyar yarinyar nan da yayima kallo daya ta kamashi koya xata kasance idan ya gane hanadi ceh(kubiyoni kuji)www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive