shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 16 September 2015

INSIYA*****33

insiya.jpg

INSIYA 33



********NA************


muhd-Abba~Gana



nan muka fito mutanen gida sai murna suke yi yayinda aka shirya wani karamin fati.ina zaune a cikin yan uwa sai ga abban yusura nan naji yace insiya zo ga abbanku yazo nan na tshi da gudu ina murna yayin dana je na rungume shi sai ya tashi da kuka yana cemin "Daman insiya zan ganki?
nace abba ai ka guje ni
insiya wallahi ba laifina bane duk hajiya jamila tasa mu a cikin wannan hali kuma Allah ya isa tsakaninmu da ita! INSIYA dan Allah ki yafe min abin dana yimiki nan naji wani ruwan tausayi abba ya kamani Nace abba wallahi naya fe maka duniya da lahira,abba nasan ba laifinka bane yace haka ne insiya sai kuma muyi ta add'ua Allah ya fito mana da yaynki muka amsa da ameen.

nan abban yusura ya nemi alfarma zan zauna a wajensa in ci gaba da karatuna kafin in samu miji ayi min aure don a yanzu abban yusura dan majalissa ne a abuja, kuma shi ne na hannun daman shugaban kasa shi yasa dukiya (hakin mutane) maba sai an fadaba nan mahaifina ya yarda aka bar ni a abuja..



***********************************************

yau satina biyu da kwana uku kuma yaune nake sa ran barin kasar nan in tafi london karatu shiyasa yan uwa suke ta zuwa don har hajiya amina dasu amira nan muka hau motoci sai airport mota biyar ce ta rakani.


muhd-Abba~Gana



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive