Sha'awar 6oye.
Wata rana Wani Sahabin Manzon ALLAH (S.A.W)
Mai Suna Shaddad Bin Aus (R.A), Yafashe Da
Kuka.
Sai Aka Tambaye Shi Dalilin Yin Kukan nasa.
Sai YaCe:-
"Wani Abu Ne, Da Naji Daga Manzon ALLAH
(S.A.W) Na Tuna, Shi Yasani Kuka.
NaJi Manzon ALLAH (S.A.W) Yana Cewa:
Ina Jiwa Al'ummata Tsoron SHIRKA Da Sha'awar
boye)"
Sai Nace:
"Ya RASULULLAHI (S.A .W)! Al'ummarka Zatati
Shirka a Bayanka???
Sai YaCe:
"E! Amma Bazasu Taba Bautawa Rana Ko Wata
Ko Dutse Ko Gunki Ba.
Sai Dai Zasu Riqa Yin RIYA Da Ayyukansu.
2. Sha'awar Boye Kuma, Dayansu Sai Yawayi Gari
Yana Mai Azumi.
Sai Wata Sha'awa Daga Sha'awoyinsa Ta Bijiro
Masa, Sai Ya Bar Azumin Nasa (ma'ana ya karya
azumin).
(Imam Baihaqi Ya RuwaitoShi a Cikin Shu'abul-
Iman).
HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKEEL!
WANNAN SHINE HALIN DA YAWANCIN MUSULMI
A YAU
SUKA TSINCI KANSU.
YA ALLAH KA TSERATAR DAMU DAGA WANNAN
BALA'I MAICI BAL-BAL KAMAR WUTAR DAJI.
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.