shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 26 September 2015

KALLO***DAYA-11

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
11

Yau ce ranar tafiyarsu hanadi tunda safe sunyi packing sanye take da riga da zami na atampha ta kawo hijab dintah har kasa tasa tayi kyau sosai saidai kash yau ma nikab din ta saka duk da haka dai yanayin jikinta kawai xaka gani she lukmunira ma haka sunyi packing din kayansu tsaf sunyi sallama da kowa umma ma tasa masu albarka tareda nasiha mai shiga jiki munira da jafar jirgi sukabi yayinda soja kmh yace a mota zasu tafi sbd tsabar mugunta (a raina nace kaji mugu ) fuskarnan a murtuke tamkar bai taba dariya ba sanye yake da kananan kaya yayi kyau sosai hanadi ta bude gdnbaya ya daka mata wata razananniyar tsawa kana yace dan ubnki waye driver dinki a sanyaye ta bude mortar ta shiga gaba gudu yake bana wasabh a haka har sukayi nisa chan taji ya taka wani ubn birki ji kake kiyyyyy! Ni kaina saida na tsorata na ba hanadi kadai ba(mu hadu anjima)



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive