AYOYIN RUQIYYAH.
AYOYIN RUQIYYAH.
====================
Likitanci A Musulunci
WADANNAN SUNE AYOYIN DA AKE RUQIYYA
DASU.
GASU KAMAR HAKA ZALLARSU:
1-SURATUL FATIHA.
2-SURATUL BAKRA,AYA TA 1 zuwa ta 5.
3-SURATUL BAKARA AYATA 163 zuwa ta 164.
4-SURATUL BAKRA AYA TA 255 zuwa ayata 257.
5-SURATUL BAKRA AYATA 258 zuwa aya ta 276.
6-SURATUL AALI IMRAN, AYATA 18.
7-SURATUL AARAF AYAH TA 54.
8- SURATUL MUMIN,AYATA 115 zuwa aya ta
118.
9-SURATUL SAAFAAT AYATA 1 zuwa ayata 10.
10 SURATUL HASHARI AYATA 21 zuwa ayata 24.
11-SURATUL JIN AYA TA 1 data 3 data 10.
12- SURATUL IKLAS.
13-SURATUL FALAQ.
14-SURATUL NAS.
To wadannan sune ayoyin ruqiyyah, amma wasu
maluman sukan kara dawasu ayoyin.
Amma idan wanda za ayiwa yashafi sihiri, to sai
an hada masa da ayatul fakku sihiri, ko ibdalu
sihir, saboda karya wannan assihiru din.
Sannan kafin afara kuma yanada kya ayi aduoin
sosai.
Domin yinsu suma yanada taasiri, domin wani
Aljanin daka karanta wadannan aduoin kafinma
kafara zakaga yayi magana ko kuma kaji mara
lafiyar yakama Ihu da Qarfi, kodai wani abu dake
nuna yafita daga cikin hayyacinsa.
hmmm yau kuma ruqiya aka fara?
ReplyDeleteGood
ReplyDelete