shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday 19 July 2015

Gyaran fata.

thankyougraphics15.gif

thankyougraphics15.gif

GYARAN FATA.
wannan hadin yana gyara fata yafito da asalinta.
Zaki tanadi abubuwa kamar haka:
1. Gyada rabin gwangwani.
2. Sukari rabin gwangangwani.
3. Lemon tsami guda uku
4- man darbejiya murfi 3
5- man zogale murfi uku.
sai Ki hadasu Ki Dora akan wuta Kiringa juyawa a
hankali Kina marmasa sabulun ghana Ki juyasu
harsai sun hade, sai Ki sauke Kisa madara yar
niger mai yauki, Rabin karamin gwaangwani sai Ki
ajiye a guri mal kyau sai Ki dunga shafawa kafin
shiga wanka da minti goma.
zaki ga yadda zaki dinga sheqi.
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive