shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 21 July 2015

An sha wuya!!!

vampire2.jpg

MAZA ANJI JIKI hahahahahahaah
My first salary
wane matashi ne ya samu
aiki kuma aikin nasa 15,000 naira da wata ya
kare
aka biya shi, yana karba bai nufi ko ina sai wajen
budurwarsa, xuwansa ke da wuya yace mata
sweet
heart yau na karbi 1st salary na, me kike so
nasaya
Miki? tace ita bata son komai ya matsa mata sai
tace ''man shafawan ta ya kare'' yace ''ina ake
sayarwa? Sai ta masa kwatance wani shpng
cmplx yace
mata suje, sukayi tattaki suka je suna isa yace
dauko man da kike so, ta dauko ta kawo tebur
aka
gwada yace nawa akace 14,500 yayi maza yacire
ya bayar aka bashi canji. akace wane suna
xasaka a
reciept?
gogannaka yayi shiru yace MARIGAYI!!!
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive