shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 18 July 2015

HOME REMEDIES FOR WHITENING TEETH

Salamu alaikum sisters.nafahimci munafama da
matsalan teeth colouration. Wasu hakorinsu
yellow. Wasu kuma brown. Abindai ba kyan gani
to ni yar umaaru naxo muku dawani hanya
dazaku magance wannan matsala . Don ba
karamin illa yake dashiba ace hakorinmu bakyan
gani.
1.zaki iya neman bawon ayaba kiyita murzawa a
hakorinkin kaman na minti goma bayan kin gama
saiki wanke bakinki. Zakiyi tayi kullum har
saikinga canji.
2.zaki iya hada strawberry da baking soda
yadawo maclean dinki
3.zaki iya neman man zaitun .kidauko cotton
kidan saka man zaitun din saikina gurza
hakorinkin
4.zaki nemi hydrogen perioxide kisaka akan brush
dinki . Da maclean kinayin brush
Duk wannan hanyoyi ne nasauki donganin
hakoranki sunyi fari tas. Kubiyoni nan gaba zanyi
na masu warin baki da hanyan magancewa
Share:

6 comments:

  1. Habibaty abubakar siddiqui19 December 2015 at 23:21

    Tank u very much we ar so grathful allah ya kara basira

    ReplyDelete
  2. ZAINAB AL-MUSTAPHA9 April 2016 at 04:17

    tnx 4 zis

    ReplyDelete
  3. jidda isah musa13 July 2016 at 12:21

    tnx much 6ster Allah yaqara basira

    ReplyDelete
  4. sannu da kokari Allah ya kara basira

    ReplyDelete
  5. ALLAH YAKARA BASIRA

    ReplyDelete
  6. mungode allah saka da alkhairi

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive