shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday 19 July 2015

WATA BUDURWA DA TAKE SHAN AZABA A QABARINTA. [06:30

pict0166-1-1.jpg

Akwai Wata Budurwa da ALLAH Madaukakin Sarki
Ya 'Dauki Ranta, Aka Kaita Maqabarta Aka
Binneta.
Bayan An Dawo Daga Makabarta Sai Daya daga
Cikin Mutanen Da Suka Je Binnenta Akwai Wani
Mutum Ashe Yacire Zoben Hannunsa Ya Sanya a
Aljihun Gaban Rigarsa.
Sai Ya Je Yasami Limamin Unguwarsu Yace
Masa:
Mallam Ka Ji Abinda Yafaru Na Bar Zobe Na a
Gaban Aljihuna Kuma Ina Tunanin Yafada Kabarin
Nan, Kuma An Binne Dashi aciki.
Yanzu Yaya Za'ayi ???
Sai Malamin Yaje Yasami Iyayen Yarinyar Yace
Musu Ga Abinda Ke Faruwa Kuma Babu Kyau a
Binne Mutum Da Wani Kayan Ado.
Nan Take Aka Amince Akan za'aje a Ciro Zoben.
Zuwansu Keda Wuya Suna Bude Ramin, Sai
Sukaga Wasu Bakaken Kunami Dayawa a Cikin
Ramin Suna Harbinta.
Limamin Daya Dawo Sai Yafadawa Iyayen
yarinyar Abinda yake Faruwa.
Ya Tambaye Su Shin Akwai Wani Hali Da Take
Dashi Mara Kyau Ne ???
Sai suka Ce A'a.
Aka Tambayi Qawayenta Suma Sukace A'a.
Sai Malamin Ya Tambayi Mahaifiyarta, Shin Tana
Sallah Kuwa ???
Sai Tace Eh! Tanayi Amma Matsalarta 'Daya
Itace;
Idan Tana KALLO Ko CHATTING Ba Tayin Sallar
Akan Lokaci harsai lokacinta yakusan fita.
Sai Malamin Yace:
"INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN"
To Wannan Kunamin Sunayi Mata Azabane
Saboda Rashin Sallar Da takeyi Akan Lokaci.
Don ALLAH Mu Qara Kula Da Sallah Domin Itace
Za'a Farayi Mana Screening Ranar Qiyama.
Mudinga yinta Akan Lokaci, kada kallo ko
chatting yadinga yaudararmu.
Musami Nutsuwa Yayin Da muke yin ita Sallar
kada mudinga yin gaggawa.
Muyi Sallah Kamar Sallar yin Bankwana da
duniya.
A gaskiya kam yanzu muna cikin matsala.
ALLAH Ya Yafe Mana Kura-Kurenmu Manyansu
Da Kananunsu.
Share:

13 comments:

 1. hasbunallahu Allah ka kare mu dukka

  ReplyDelete
 2. ameen, kodai keh ma halin ki kenan?

  ReplyDelete
 3. eh toh wasu lokuta

  ReplyDelete
 4. Hasbunallahu Waniimal Wakil Allah yakare mu Maza da Mata kuma ya shiryar damu bisa Sunnar Maaiki(S.A.W)

  ReplyDelete
 5. Allah yakaremu daga azabansa.

  ReplyDelete
 6. nakaranta wannan labarin a daidai lokacin da yar uwata tai kwana biyu da rasuwa amma in akwai abinda zanmata shaida dashi agaban Allah shina nutsuwar sallah da kuma yinta akan lokaci Allah yagafar ta musu mukuma ya shiryemu

  ReplyDelete
 7. Ina lil lahi waa ina ilahi rajun allah kai kasan yanda zakayi da bawanka, allah kabawa wana baiwai sauki rayuwa akabareta, kayafe mata zunubata mukuma en uwa dan allah mu kulla da ibadumu allah kasa mudace amin

  ReplyDelete
 8. kai amman wannan labarin yakamata yazaburar damu mukara maida hankali gurin ibadarmu musamman sallah ya allah kaji tausayinmu

  ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive