shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 21 July 2015

NIKO NACE HMMMM

bana.jpg

SUNAYEN SAMARI A GURIN YAM'MATA ...
1. MASOYINA: Ma'ana itace take sonka da
gaske....
2. MAI SONA: Ma'ana ita bata sonka kaine kake
santa....
3. YAYANA: Ma'ana shine mesa mata recharge
Card....
4. SAURAYINA: Ma'ana me kashe mata kudi
wajen anko...
5. MY SWEETHEART: Ma'ana dan wahala
kenan....
6. MY DARLING: Wannan shi aka mayar dashi
wani
HAMAGO kuma GABO kuma LUSARI ana
kashe shi da dadin baki tana karbe mai kudi....
7. MY ONE: Wannan shine kankat wanda yake
dauke mata
duk wani dawainiyart da wahalhalunta...
8. MY DEAR: Shine wanda aka dauka a matsayin
kawai ana
wasa ne....
9. MY LIFE: Unnn!!! Kaji na gaskiyan kenan
wanda Take son
shi kuma shma yake sonta....
10. ANNURINA KO ABIN QAUNATA: Wannan
kuma shine
"Mutu ka raba takalmin kaza"wanda take
Kaunarsa Kai
Mata Wlh Kuji Tsoron Allah Ku Gyara Kuma
Mazan Bawai
Na yabe ku Vane Dan Duk Kusan Kanwar Jace....
*** TAMBAYA ***
MAZA: Da wani Suna Budurwarka Ke Kiranka
Tsakanin ka
Da Allah....?
MATA: Wani Suna Kika Sama Saurayinki
Tsakanin Da
Allah.....? ni dai nawa tana kirana da special one
Share:

6 comments:

 1. MY D NAKE KIRANSHI

  ReplyDelete
 2. Axixy nake kiransa

  ReplyDelete
 3. niko nawa gwanin da abban suhaila nake kiranshi domin sunan dazamu sama yarmu tafarko kenan in allah yacikamana burinmu

  ReplyDelete
 4. nikuma tanakirana da habibina2 February 2016 at 15:18

  nikuma tana kirana da habivina

  ReplyDelete
 5. inakiranshi my sweetavel one

  ReplyDelete
 6. Nawa My Husand To Be Naka Kirashi

  ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive