shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday 19 July 2015

DANNE ZUCIYA A LOKACIN FUSHI.

peopleimagessm7.jpg

Kada kayi gaba da mai son yin gaba dakai, idan
ka ganshi kayi masa sallama.
Kada kadamu da hassadan mai hassada, bashshi
muguntansa zata koma kansa.
**************
"Duk wanda yace duniya itace mafi mahimmanci
a gareshi, To tabbas bakin cikinsa zai yawaita".
**************
kayi hakuri wurin barin sabon Allah, domin wani
abun kanaso amma babu yadda zakayi, hakanan
zaka bashshi don jin tsoron azabar Allah.
**************
"Ba abin alfahari bane don kayi rinjaye ga mai
karfi, Abin alfahari shine ka yi adalci ga mai
rauni".
**************
Wanda yafada maka magana mai zafi, kalma mai
daci da 'kuna, mayar masa da tattausa mai
taushi kamar ruwan sanyi. **************
"ALLAH yabamu ikon ruqo da gaskiya!!
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive