shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday 19 July 2015

INA SAMARI DA 'YAN MATA MARASA AURE KADA KUWUCE WANNAN SAQO BATARE DA KUN KARANTA BA.

peopleimagessm7.jpg

INA SAMARI DA 'YAN MATA MARASA AURE KADA
KUWUCE WANNAN SAQO BATARE DA KUN
KARANTA BA.
Zamuyi magana akan ISTIMNA'I a "Larabce"
Ko kuma (Mastubartion) a turance:
Shine Biyawa kai bukata wani bala'ine dayake
addabarmu, a gefe guda shima mutane dayawa
basu daukeshi a matsayin laifi ba amman laifine
babba saboda Allah yana fushi da me yinsa.
Sannan kuma yana haifar da illoli da dama.
Mata da maza nayinsa.
Mace tana amfani da hannunta wajen sanyawa a
farjinta don biyawa kanta bukata, ko tasa wani
abu ko kuma kallace kallacen banza na (Blue
Film).
Haka suma maza suna yinsane ta hanyar wasa
da alkalaminsu mazaqutarsu ko makamancin
haka.
Illolinsa kuwa sune
Duk sperm maniyyin daya fita ba a bisa ka'ida ba
to baya fita gaba daya.
Wannan ragowar yana haifar da matsaloli da
yawa kamar haka:
Ga mace yana sanya mata cancer mahaifa
sannan ga matsanancin infection da warin farji.
Maza kuma yana Qankantar da alkalaminsu
sannan yana haifar da daqushewar kwakwalwa,
sannan yanasa karkarwar jiki da yawan mantuwa
a Qarshe masana sunce yanasa Qaramin hauka.
Sannan yana sanya yawan kasala masu yinsa
daga mace har namiji basa yawan zama cikin
mutane, zakaga suna yawan kebewa shiru su
kadai.
Dan haka kalubale gareku iyaye kusa ido akan
'ya'yanku idan kun gansu shiru acikin daki ku
fiddosu waje cikin dabara kuma yanzu ba yayin
kunya bane a addini kina iyayiwa 'yarki nasiha da
wa'azi harda tsoratarwa sannan idan kikaga yarki
maison aurece dan Allah kada kibi son zuciya kiyi
mata ki rakata da addu'a saboda gudun fadawa
cikin bala'in da a gobe kiyama Allah zai tuhume
ki.
Hanyoyin barinsa yana da sauki.
Anaso mutum ya lazumci azumi koda alhamis ne
da litinin, sannan a daina zama shiru a daki.
A dage da addu'a.
Dan Allah kuyi like da share saboda 'yan uwanku
su amfana.
Muna fatan Allah ya yaye mana, kuma yakara
mana tsoronsa.
Share:

4 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive