KARIN NI'IMA GA MATA. (mata kawai)
KARIN NI'IMA GA MATA.
Tabbas mace komai kyawunta idn bata da ni,imar
jiki to bata iya gamsar da mijinta, dole ayi mata
kishiya, to amman ni'imar mace ya dan ganta da
irin nau'in abincin datake ci.
Amman ma tsalar itace basa tuntubar masana
dan basu haske saidai kawai suyi ta sayan
magun gunan yan kasuwa wanda basa dadewa
jikinsu wasuma basa aiki.
Ga duk macen dakesan samun ni'ima a jikinta
tota liqewa wannan sinadarin.
Kuma ana hadin ne da dare idan sun jiku da safe
akesha.
1. Asamu kan kana (water milon) meyashi se a
fafe samanta da wuka ayi mata kofa.
2. Asamu kanumfari (Clave) a dakashi a zuba
acikin kan kanar.
3. Asamu dabino a nikashi a zuba a cikin
kankanar.
4. Kwakwa (coconut) kwallo daya a fasa ta a
zuba ruwan cikin kan kanar sannan kwakwar ma
a nika ta a zuba cikin kankanar.
Sai a rufe kankana saida safe sun jiku sai uwar
gida ta shanye ruwan tas sannan ta cinye
kankanar.
Zaki bawa kawarki labari.
Anaso mace ta yawaita wannan abun zatai kima
da martaba ga mai gidanta.
Kila ma megida ya baki kyautar jirgi saida safe
ayita rigima.
Wallahi Insha Allahu duk wacce tayi amfani da
wannan sinsadarin zata yaba kuma zata kara
yiwa Allah godiya.
WANNAN SINA DARIN YAR UWA KI GWADASHI DANYANA DA KYAU SOSAI NAGA AMFANINSHI
ReplyDeleteYAR UWA GWADA KIJI DADINKI BA SHAKKA AKWAI AMFANI..
ReplyDeleteMun gde da wnnan gudunmuwa taku allah ya karo basira
ReplyDeletegaskiya mungode
ReplyDeleteGaskhya mugode allah yaqara basira
ReplyDelete