shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 18 July 2015

GYRAN JIKI

Ki samu dabino ki tafasashi sai ki cire yayan sai
kuma ki samu tumatir ki hada da wannan
tafasasshen dabinon kimarkada su sai kisa xuma
da peak ki sha Sami madara nido ko taruwa
banana da kankana da bawon cocunba ki nika ki
shafe ajiki saiki samu itacen darot ki rufe jikinki
da bargo saiki sa hayakin darot yayi kamar minti
30 yana kyara jiki sosai San nan idan kinyi wanka
kisamu madarar turare ki shafe a jikin ki kikuma
samun turaren wuta mai kamshi kisa bargoki
kisufu zai kama jikinki zaki dade kina qamshi idan
kina yawan yi zai zauna a jikinki
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive