shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday, 28 September 2015

Mijina yanayin kwai.

MIJINA YANAYIN KWAI.Ko akwai darasi acikin wannan labarin ???Wata rana wani mutum ya auri sabuwaramaryarsa, suna cikin fira sai dadin fira yakamashi.Sai yace da wannan amaryar tasa.Nagaya miki wani sirri nawa bazaki gayawakowaba ?Sai amarya tace Eh angona.Sai yace da ita:Nifa inayin...
Share:

KALLO***DAYA-20

KALLO DAYA20WACECE FATI???Fatima Ismail 'yar asalin garin kaduna ce mahaifinta malam Ismail babban malami ne Allh ya masa rasuwa tun fati na karama ita kadai Allh ya basu mahaifiyarta kaltume macece mai masifa da rashin godiyar Allh ga son abin duniya da biyar bokaye bakin cikinta...
Share:

KALLO***DAYA-19

KALLO DAYA19Mummy ce zaune akan dankareren gadonta tana tunani tabbas bazata taba yarda babban danta wanda take tsananin so ya aure wannan matsiyaciyar yarinyarnan ba.dole yabi abinda takeso na auren 'yar aminiyarta fati a hankali ta lalubo no din aminiyarta hajia kaltume ringing...
Share:

KALLO***DAYA-18

KALLO DAYA18www.abbagana.pun.bzCikin hanzari daddy da ya jafar suka ciccibeshi suka saka shi a mota sai asibiti a hanzarce likitoci suka dukufa a kanshi domin ceto rayuwarshi saida aka dauke saoi sannan sukayi nasarar farfado daahi sbd dogon suma ne yayi a haka dr ya masu bayanin...
Share:

KALLO***DAYA-17

KALLO DAYA17A yaune su hanadi suka cika sati uku cif kmh yaune xasu dawo gida munira jafar neya Dakota hanadi kuma ita kadai ta dawo kasancewar gadanga kusar aiki ba lpia.umma tayi farin cikin dawowarsu ,bayan sun natsu umma ta sanarda ita rashin lpiar hydar saida gabanta ya fadi...
Share:

KALLO***DAYA-16

KALLO DAYA16A bangaren hydar kuwa koda suka isa gida baya cikin hankalinshi sbd dama a sanadiyar sonta ya kamuda ciwon xuciya da kirji a haka aka daukeshi sai asibiti emergency aka shigarda shi a rude daddy da mummy suka isa asibiti amma aka hanasu ganinshi sbd yana tareda likitoci...
Share:

Saturday, 26 September 2015

KALLO***DAYA-15

KALLO DAYA15A haka har kwanaki sukaja harsu hanadi sun cika sati daya a camp safiyar yau an tashi da ruwan kankara tun asuba a garin jos har ruwan ya dauke garin yayi tsananin sanyi mai ratsa kasusuwan dan adam, ga wani fresh air dake busowa tako ina ba irin sanyin Ac ba wannan daga...
Share:

KALLO***DAYA-14

KALLO DAYA 14cikin sauri ta mayarda nikab din dama bata karasa cirewa ba ledojin kawai ya ajiye mata a ranshi yace muna fuka ko a dakin ma nikab din ake sawa, haka dai ya juya ya fita. Ajiyar xuciya tayi kana ta bude ledojin kayan ciye ciye neh taci ta ajiye saura kana ta kwanta...
Share:

KALLO***DAYA-13

KALLO DAYA 13A haka suka cigaba da tafiya har hanadi tayi bacci,basu suka isa ba sai gaf da magriba yanayin garin ya burge hanadi sosai ko ina mutane ga gine gine masu kyau ga fitulu kota ina uwa uba sanyi (duk wanda yasan jos yasan ynda take da sanyi)a haka har suka isa camp dinsu...
Share:

KALLO***DAYA-12

KALLO DAYA12A razane ta dago kanta ta dubeshi idanuwannan nashi sun kada sunyi jajir abinka da soja kmh gashi farin mutum a hasale ya fara magana da muryannan tashi mai saka mutum ya shiga taitayinshi ya fara magana,ban tabajin na tsani mutum kamar yanda natsaneki bah KALLO DAYA...
Share:

KALLO***DAYA-11

KALLO DAYA11Yau ce ranar tafiyarsu hanadi tunda safe sunyi packing sanye take da riga da zami na atampha ta kawo hijab dintah har kasa tasa tayi kyau sosai saidai kash yau ma nikab din ta saka duk da haka dai yanayin jikinta kawai xaka gani she lukmunira ma haka sunyi packing din...
Share:

KALLO***DAYA-10

KALLO DAYA 10Bayan kowa ya hallara ya jafar ya bude taro da addu'ah daganan daddy ya fara jawabi kamar haka" kamar yadda Allh ya nuna mana ke hanadi da munira kun kammala kr2nku harma takardun posting dinku da akayi nysc dinku sun fito ya nisa kana ya cigaba ke hanadi an turaki jos...
Share:

KALLO***DAYA-9

KALLO DAYA9hanadi kuwa da madina kr2 sukeyi ba kama hannun yaro basa wasa sannan kmh sun cikama daddy Alkawari don kuwa basu bawa samari damar mgn dasu ba baramma hanadi da kullum tana tareda nikab a bangaren soja kuma kullum soyayyar yarinyarnan kara yawa takeyi cikin xuciyarshi...
Share:

KALLO***DAYA-8

KALLO DAYA8AN DAWO LABARIA yau su hanadi da munira suna cikin tsananin farin ciki kasancewar a yau ne suka kammala kr2nsu kmh ayau neh xaayi speech nd price gnvg day dinsu sunyi kyau sosai saidai kash ko yau ma hanadi sanye take da nikab hanadi ta karbi kyaututuka da dam kasancewarta...
Share:

KALLO***DAYA-7

KALLO DAYA7hanadi ta kudiri aniyar yima mahaifinta biyayya ta dauke alwashin sai idan tayi aure xata daina sa nikan, munira da hanadi sa'o'in junane kmh aminai munira itama kyakkyawace amma hydar yafita kyau, wata rana rashin lafiya mai tsanani ta kama malam manu ranar alhamis allh...
Share:

KALLO***DAYA-6

KALLO DAYA6mafarin haduwar daddyn hydar da abban hanadi kuwa a lokacin da rashi ya matsama iyayen hanadi kuwa malam manu ya yanke shawarar sayarda gonarshi sukayi kaura xuwa kaduna kasancewar Kowa ya gujesu saboda basuda,a wanchan lokacin hanadi na karama 'yar shekara 7 yayinda ya...
Share:

Thursday, 24 September 2015

KALLO***DAYA-5

KALLO DAYA5WANENE HYDAR?Asalin sunanshi Aliyu hydar dana farko a gurin alhaji Mahmud Ahmad mai naira babanshi hamshaken mai kudi neh yana sana'ar shigoda motoci daga kasashen ketare ya mallake kamfanoni samada ashirin shi kanshi baisan iya adaden dukiyarshi ba mutum ne mai kyakkyawar...
Share:

KALLO***DAYA-4

KALLO DAYA4WACECE HANADI?Mahaifinta malam manu dan asalin garin mubi neh dake cikin jahar Adamawa.bafulatani ne ya gade ilimin boko a gurin babanshi malam buba dayake babban malami neh a wanchan lokacin da mahaifiyarshi mama hansai dattijuwa mai kirki da sanin yakamata malam manu...
Share:

KALLO***DAYA-3

KALLO DAYA3washe gari hanadi ce rikeda umma dake murkususu a tsakar daki tana kuka saboda ciwon umma daya tashi gashi yaya jafar bayanan umma tayi wani irin mika nan take ta suma a gigice hanadi ta fita da gudu tsabar rudewa ma ko dan kwali babu a kanta ballantana nikab tabi layin...
Share:

KALLO***DAYA-2

KALLO DAYA2washe gari tunda safe hanadi ta shirya bayan ta kammala ayukan gida taxo ta durkusa ta gaida umma cikin kulawa da kaunar 'yarta ta amsa tareda sa mata albarka kana tace sai inah kmh mamana(kasan cewarta sunan mahaifiyarta ke gareta) hanadi ta dago kana tace umma xan leka...
Share:

KALLO***DAYA-1

KALLO DAYA1zaune a tsakar gida umma ceh take gyaran kayan miya,daga nesa kadan wata yarinyace xaune kan kujera 'yar karama tana wanke wanke,sanye take da riga da zane wani abun mamaki fuskarta sanye take da nikab,ni kaina abin ya dauremin kai ganin cewa a cikin gida take fah amma...
Share:

Kaji masu tsoron Allah da gaske.

Wani mutum yace da Abdullahi dan Mas`ud (r.a):Lallai ni ina son a tasheni ranar kiyama cikinAs`habul yamini.(wadanda aka bawa littafinsu a hannun dama).Dan uwan namu bai tsaya nan ba yasake cewa:Lallai ni inaso a tasheni cikin mukarrabai.(makusanta Allah).Sai Ibn Mas`ud (r.a) yace...
Share:

Sha'awar 6oye.

Wata rana Wani Sahabin Manzon ALLAH (S.A.W)Mai Suna Shaddad Bin Aus (R.A), Yafashe DaKuka.Sai Aka Tambaye Shi Dalilin Yin Kukan nasa.Sai YaCe:-"Wani Abu Ne, Da Naji Daga Manzon ALLAH(S.A.W) Na Tuna, Shi Yasani Kuka.NaJi Manzon ALLAH (S.A.W) Yana Cewa:Ina Jiwa Al'ummata Tsoron SHIRKA...
Share:

Wednesday, 23 September 2015

RAYUWAR***NIHILA-9

RAYUWAR NIHILA Part 9Nan dai suka garzaya sai asibiti doctors suka shige dashi ciki sun fitosuke cewa yayi regaining memory dinshi za'a iya ganin shi inya tashidaga bacci suna shiga dakin ya fara motsi bude idon da zaiyi ya farada nihila ta matso kusa da gadon akace gatanan nan dai...
Share:

RAYUWAR***NIHILA-8

RAYUWAR NIHILA Part 8Baban tane ya daure yazo ya sameta yayi ta mata nasiha mai shigaciki yace komai yiwuwan ubangiji ne kuma Allah ba yanda baya abunsa shike bayarwa shike kuma hanawa a lokacin daya so jikin tayayi sanyi tasan wani abu ne ya faru tace daddy ka gayamun komenene nayi...
Share:

RAYUWAR***NIHILA-7

RAYUWAR NIHILA Part 7Taci kuka sosai harta gode ma Allah taso tayi ma babanta maganantanada wanda take so amma momin su ya kwabeta karta kuskura taga ma it's of no use gwara ta hakura ta manta da hisham tayi biyayya Ga iyayenta.... tana zaune aka zo akace ana neman nihila a waje...
Share:

RAYUWAR****NIHILA-6

RAYUWAR NIHILA Part 6Taci kukanta son ranta saiga bahijja ta tsaya tana tausaya mata duktasan be wuce kan hisham ba ta girgiza kai sis meya sameki kawai ta qara fashewa da kuka ta rungumi beejay he betrayed my trust and life beejay he lied to me ya zanyi da raina gashi mummy tace...
Share:

RAYUWAR****NIHILA-5

RAYUWAR NIHILA Part 5Hankalin sa tashi yayi da yaji fadan da daddyn yake tayi akan wanicousin dinshi yaje neman aure har sokoto yace shi bazai lamunta inbazai nema auren a gombe ba ko wani wuri kusa bazaije masa basabida nisa da kuma rashin sanin tushe.. wani gumi yaji ya tsatssafomasa...
Share:

Monday, 21 September 2015

RAYUWAR***NIHILA-4

RAYUWAR NIHILA Part 4Sun gama exams dinsu lafiya aka fara shirye shiryen candy dinsumurna a wurinsu ba'a magana dan a kansu ne za'a fara graduationceremony... ranan candy sunsha kyau ita da bestyn ta habibaty sunyishigen white and black Ga gown dinsu royal blue da white ya karbesusosai...
Share:

RAYUWAR***NIHILA-3

RAYUWAR NIHILA 3Sun koma gida beejay ta Kara tunatar da ita batun alkwarin rufe sirritace da ita tayi shuru tace toh.. wannan kenan! Suna waya ne dahisham yake kara tunatar da ita irin sonta da yake nihila kin sauyamun rayuwa kin canja ni gaba daya wasu abubuwan da nake da yanzukusan...
Share:

RAYUWAR***NIHILA-2

RAYUWAR NIHILA Part 2Dan safe ta shirya tsaf abun ta ta tafi school kasancewar yau rananMonday bta gaji da weekends ba da jimawa ba zasu fara zana papergama ss3 tana ta dokin ganin frnd dinta habibaty tana zuwa tarungumeta tace kai qawata nayi missing dinki tace nima haka anahaka...
Share:

RAYUWAR***NIHILA 1

RAYUWAR NIHILA1Nihila!!! Nihila!! Nihila!! Tana bacci taji mominta na kwala matakira ta tashi jiki duk a mace ta amsa da naaam ina zuwa momita fita zuwa parlor wurin mommy ai dama aikin kenan baccin asara inbashi ba ba abunda kika sa a gaba ke kullun kenan aikinki bacci wucekije...
Share:

INSIYA*****45 [KARSHE]

[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 45*********NA************muhd-Abba~Ganada sauri mujid ya dawo domin duba takardun yana zuwa ya kama dube-dube sai yaga wannan wasikar tawa da hotunana sai ya dauka ya zata ledarsa ce sanan ya fito ya tafi gida.shi kuma wannan mutumin da na bawa...
Share:

INSIYA*****44

[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 44*********NA*************muhd-Abba~Ganakuma ba wanda ya ishe ta kallo sai ga shi har kuna wasa da ita har da gudu kuma tana jin shawararki dan ko a gidansu tsoronta akeyi.......maganar tane ta tsayar dani daga tunanin da nake sannan ta sunkuyar...
Share:

INSIYA*****41-42& 43

[4:15PM, 9/20/2015] my mtn:INSIYA 41**********NA************muhd-Abba~Ganawai kar ma a sha wahala an san ke zaki ci gasar shi yasa nake murna kai amma poja kina da wani abu kin san yadda muke gaba da fenty beauty a makaran tannan dan saboda kar a sani a wannan sheekarar to poa tunda...
Share:

INSIYA*****39&40

[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 39**********NA************muhd-Abba~Ganamun kasan ce ni da poja abokan juna dan har sai data kawo dakina da kwana ga shi Allah yaba mu farin jini daga malamai har dalibai duk suna son mu amma abin da yake bani haushi shine wannnan yarinyar fenty...
Share:

INSIYA*****37&38

[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 37*********NA*************muhd-Abba~Ganatace kai insiya wane irin kuma ina da kyau? ai duk wanda yace ina da kyau a gabanki to makaryaci ne "to ke kuwa saboda me kika fadi haka? saboda zan iya rantsuwa cewa babu mai kyau anan makarn tan in ban da...
Share:

Saturday, 19 September 2015

morning and evening Axkar

Remembrance In the morning and evening -ﺍَٔﺻْﺒَﺤْﻨَﺎ ﻭَﺍَٔﺻْﺒَﺢَ ‏(ﺍَﻣْﺴَﻴْﻨَﺎ ﻭَﺍَﻣْﺲَ ‏) ﺍﻟْﻤُﻠْﻚُ ﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺍﻟْﺤَﻤْﺪُ ﻟﻠَّﻪِ، ﻟَﺎﺍِٕﻟَﻪَ ﺍِٕﻟَّّﺎ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻭَﺣَﺪْﻩُ ﻟَﺎ ﺷَﺮِﻳﻚَ ﻟَﻪُ، ﻟَﻪُ ﺍﻟْﻤُﻠْﻚُ ﻭَﻟَﻪُ ﺍﻟْﺤَﻤْﺪُ ﻭَﻫُﻮَﻋَﻠَﻰ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻗَﺪِﻳﺮٌ، ﺭَﺏِّ ﺍَٔﺳْﺎَٔﻟُﻚَ ﺧَﻴْﺮَ ﻣَﺎ ﻓِﻲ...
Share:

Friday, 18 September 2015

JAN-KUNNEH

JAN-KUNNE ZUWAGA KOWA NAGIDANNAN......NIFA GASKIYA NAFARA GAJIYA DA ABINDAKUKEYIMIN A WANNAN GIDAN** DA AZUMI BABU WANDA YA KAWOMINKAYANSHAN RUWA** LOKACIN KARAMAR SALLAH YAZO NANMAAKA RASA WANDA ZAI YIMIN DINKI** SANNAN GASHI LOKACIN HAJJI YAZONAMMAKUN KASA HADAMIN KUDIN TAFIYA...
Share:

INSIYA*****36

INSIYA 36**********NA*************muhd-Abba~Ganakamar yadda dai dakina na gidan hajiya amira yake to haka wannan ma ya ke sai kuma kwabar litattafai nan na tashi zan shiga bandaki inyi wanka,sai na ji an turo kofar dakin da sauri na juya in ga ko waye.wata budurwa ce ta shigo dauke...
Share:

SAURAN BIYU

Anyi wasu barayinlemu su biyu. wata rana sunjekasuwa sun satolemu sai sukajemakabarta zasu raba suna cikinrabawa sai ga wani yazo zaishaganye sai yaji ana cewa kai ganaka nima ga nawa daga jin hakaai sai gogan naka ya ruga a gujeyaje gun liman yanazuwa yasamiyace "ga mala'iku chan...
Share:

MUNGAMA SALLAH ASHE LIMAN YA MANTA BASHI DA TSARKI.

MUNGAMA SALLAH ASHE LIMAN YA MANTABASHI DA TSARKI.Assalam Malam mune mukayi sallah munaidarwa sai liman yace ya manta yayi fitsari baiyitsarki ba.Shin zamu maida wata sallah ne kokuwa talimance kadai ta6aci, tunda mu da tsarkinmu kohar tasama tayi daidai ???AMSA:=====DA SUNAN ALLAH...
Share:

INSIYA********35

INSIYA 35*********NA************muhd-Abba~Ganaduk wannan maganar da nake yin ta a zuciyata nake yinta dan na san baya jina kuma idan ma yana jina ma baya jin hausa sai turanci nan ya kaini wata makekiyar makaranta sannan yai fakin yace min ki biyo ni nan na fito na kama bin bayansa...
Share:

Wednesday, 16 September 2015

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive