shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 24 September 2015

KALLO***DAYA-1

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
1

zaune a tsakar gida umma ceh take gyaran kayan miya,daga nesa kadan wata yarinyace xaune kan kujera 'yar karama tana wanke wanke,sanye take da riga da zane wani abun mamaki fuskarta sanye take da nikab,ni kaina abin ya dauremin kai ganin cewa a cikin gida take fah amma still tana sanye da nikab,sallama sukaji daga bakin kofa umma ta amsa da fara'a tana cewa munira ceh sannunki da xuwa da duka har kasa ta gaida umma,daganan ta tashi ta karasa gurin wannan matashiyar budurwa tana mai cewa sannu hanadi duk da cikin gidan ma baxaa cire wannan abnbh ,kawai tayi tace bari in karasa saimu shiga daga ciki tare suka kammala kana hanadi ta debo masu abinci da ruwa sukasha.saannan sukayi sallah,anan ne munira ke shaida mata dawowar yaya hydar nan take hanadi ta murtuke fuskabatareda tace komi bh,a haka dai har suka kammala hirar kana hanadi ta rakata ta tafi gida.
Share:

3 comments:

  1. Slm.allah ya kara bsr Thanks.

    ReplyDelete
  2. hasiya y b sulaiman3 October 2016 at 03:01

    atausaya abamu kallo daya mana pls

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive