shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-41

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
41

fati ce zaune a gaban wani kusurgumin boka tareda mahaifiyarta akan sunaso a kashe hydar kuma a haukatarda hanadi bokan da bayada kyaun gani wani tsamurarren tsoho ne ba abunda yakeyi sai doyi da hamami yayi wata razananniyar dariyarda ta cika dajin duka saida su fati suka razana daga bisani yayi wani surkulle saiga pic din hanadi ya futo tana zaune abunda ya nuna masu sukace eh itace ya basu wata laya da zasu rufe a bakin get din gida sannan kuma da mgninda zata sawa hydar a abinci amma kuma ya gargadeta da kada ta kuskura wani ya ganta yayin binne layar idan kuwa hakan ta kasance to kaikayi zai koma kan mashekiya ta amsa da ta yarda daga bisani boka yayi zina da ita suka zube mashi dubu dari biyar wa'iyazubillah(anan inaso inja hankalin 'yan uwana mata wlh mu guje xuwa wurin boka duk macenda ke xuwa gurin boka tun anan duniya Allh zai nuna mata sakamakonta daga bisani kuma idan ta mutu ta taradda azabar Allh.Allah ya karemu Ameen.)
( xan cigaba an jima)


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive