shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-40

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
40

Bata zarce ko ina ba sai falon daddy tayi sallama zaune yake shida mummy suna kallon news ta zauna tareda gaidasu a hankali ta warware masu komai ba abunda ta rage ba abunda mummy keyi sai kuka shi kuma daddy ranshi yayi masifar baci waya ya dauka ya kira hanadi a hankali tayi sallama ta shigo anan daddy da mummy suka kara bata hakuri tareda alkawarin daukar mummunan mataki akan hydar. Hanadi ceda munira suke zaune inda ta nunama munira bataji dadin ynda ta fadama su daddy ba hakuri kawai ta bata tareda kwantar mata da hankali ta kara da cewa wannan shine kawai abunda ya kamata sbd a kwatar mata 'yancinta gurin ya hydar.wannan kenan


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive