KALLO***DAYA-39
KALLO DAYA
39
A yau sun tashi da farin ciki kasancewar munira ce ta haihu ta haifi kyakkyawan danta.hanadi sai xumudi akeyi saboda anyi da to ballantana uban gayyar ya jafar da bakinshi yaki rufuwa a haka har ranar suna ta zagayo mai jego sai Shiga takeyi ta alfarma hanadi ma tayi kyau sosai sbd ynxu ta murje ta kara kyau tayi fresh har 'yar kiba tayi ta kwanciyar hankali yaro yaci sunan babansu hanadi suke kiranshi abid,hakadai taro ya tashi anci ansha anyi pics.da dare suna zaune abid nashan nono munira kece mata saurake ki sullubo mana namu da murmushin yake kawai tayi sannan ta gyara zama ta kwashe tun daga ranarda aka kaita har yau SHEKARA DAYA kenan ya hydar bai tako gidanta ba kuma bata sakashi a idanuwanta ba.ta karasa mgnr cikin matsanancin kuka munira ma kuka takeyi na tausayin 'yar uwarta.cikin sauri munira ta figi mayafinta ta fita hanadi na kiranta amma ko juyowa batayi ba,ko ina zataje???(mu hadu anjima
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.