shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-38

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
38

Yau satin hanadi biyu a gida wanda daddy ne yace mata ta zauna harsai ranarda hydar yaxo ynxu mummy tayi nadama don a dakinta ma hanadi ke bacci gata iri iri hanadi ke gani wanda haka ya saka su daddy umma munira da ya jafar cikin farin ciki ynxu addu'a kawai sukeyi akan Allh ya karkato hankalin hydar sbd sunsan aikin asiri ne sun dauke manyan malamai ba abunda akeyi sai saukar al'qur'ani.A bangaren hydar kuwa ya manta kowa baya ganin kowa sai fati da mahaifiyarta sai bushasha sukeyi da dukiyarshi bashida ynda xaiyi amma kuma har ynxu bai daina tunanin abar sonshi ba duk da cewa bason fati yakeyi ba amma kuma baya iya ketare maganarta wannan kenan.


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive