shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-37

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
37

Fati ce a xaune kasancewar hydar ya fita ko ina datti ne cox fati muguwar kazama ce mummy ce tayi sallama a yatsine fati ta kalleta ta buga wani uban tsaki da sauri mummy ta dubeta kana tace mata ina hydar wata irin tayi ta rainin wayo kana tace haj Halima kenan ki sani ynxu hydar nawane ni kadai ba wata 'yar iska data isa ta rabeshi a razane mummy takai mata mari a fuska ai kafin ta sauke hannunt Ji kake tas tas fati ce takai mata mari har biyu kana ta dora da cewa munafukar banxa jaka wacca batasan abunda takeyi wlh halima kinyi babban kuskuere da kika bari danki ya aureni kuma a sannu xan koya maki hankali a razane mummy ta dago ta dubeta a ranta kuwa nadama ce takeyi na irin muzgunawarda tayima hanadi da ynda ta tilastàwa hydar ya aure Fati(ni kuwa nace Allhya kara) cikin sauri ta fita SBD tagaji da cin mutunçiñ Fati.wannan kenan


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive