shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-36

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
36

ko wanka munira batayi ba itada jafar da gudu suka fizgo mota sai gidan hanadi ko kashe motar basuyi ba suka fara rige rigen shiga gidan ta kwance kasa suka taradda ita ko motsi batayi a rude ya jafar ya dauketa chak sai cikin mota da gudu munira ta fizge motar sai asibiti emergency aka shigarda ita sai sintiri sukeyi a haka jafar ya kira daddy da umma ya shaida masu kan kace me duk an cika asibitin dr ne ya masu bayanin abnda ke damunta xuciyarta ta kamu da ciwo wanda har ta kumbura da matsanancin ciwon kirji shiru kawai su daddy sukayi daga bisani yata kiran no din hydar switch off.A haka saida hanadi tayi 3weeks a asibiti amma ko leke ba hydar,mummy da fati.duk inda ran daddy yake saida ya baci.



www.abbbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive