KALLO***DAYA-35
KALLO DAYA
35
yau hanadi na zaune tana nazarin wata shari'a da aka kawo mata sanye take da wata doguwar riga ta material ta matseta sosai kuma ta mata kyau ta xubo gashin kanta har kugunta fati ce ta shigo tun daga kofa ta fara jiyo sassanyar kamashi na tashi ga sanyi kuma tun daga ynda taga tsaruwar falon da irin dukiyarda aka narka a ciki tasan hanadi ta mata nisa.ta shigo ba ko sallama taja wani dogon tsaki mtwss an cika falo da kayan Allh ya isa itadai hanadi bata tanka mata ba harta karasa rashin mutuncinta ta tafi.tsaki kawai hanadi tayi tace aikin banza ta cigaba da abunda takeyi.cikin dare zazzabi ya rufe hanadi jikinta yayi zafi zau har safiya ta waye ko sallah kasa tashi tayi har hauwa mai aikinta ta shigo ta nuna mata wayarta no din munira ta lalabo kira daya ta dauka dakyar hanadi tace sis...ter amma kafin ta karasa ta sume hauwa ta aza hannu akata shiga kururuwa.
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.