KALLO***DAYA-34
KALLO DAYA
34
Abangaren hydar kuwa fati saida ta Shiga ta fita ta mantarda hydar iyayenshi amma duk da haka bai manta da soyayyar kyakkyawar aljanar shi ba a ynda ya rada mata.hanadi kuwa matsanancin ciwon kirji ne take fama dashi amma duk da haka bataje asibiti ba kuma bata fadawa kowa ba duk dare sai zazzafan zazzabi ya rufeta a haka take rayuwa duk da umma tayi tayi da ita ta fada mata damuwarta amma taki hydar kuwa sai karya kawai yake shararawa daddy idan ya mai mgnr hanadi.
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.