shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 18 July 2015

AURE KOH ZAMAN GIDA?1

♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA PART 1




by

ABBA GANA
Munakan hanyar asibiti nida qawata zeenah
khalifa
zamuje duba wata maqociyarmu da batada
lafiya,Muna shiga asibiti mukayi karo da wata
mata
da yara guda biyu a hannunta zenah khalifa tayi
sokoko tana kallonta.Ke zeenah khalifa kinji
haushi
ki kalli maza ki kalli mata.! Banason wulaqanci
hauwa jabo.! Mikike nufi da inkalli mata in kalli
maza? kamar wata bunsura..!!! Na kwashe
dadariya
nace yanzu dai yimin bayani mi kika hango.??
Ta
kwashe da dariya kibari kawai,Hauwa jabo matar
nan ta hadu billahillazi..Da ace ba baqa bace sai
ince
wllhy ba indiyace keni muje muyi qawance da
ita,Ke
zainab muna fama da talaucinmu zamuje gurin
masu kudi.? Bazanje a wulaqantaniba gaskiya,Ke
Hauwa jabo wllhy kin cika tsoro,Idan bazakiba
bari
inje ingabatarda kaina,Ta kwace wayata taje
tana
kuri. Bansan yanda sukayiba naga har sunyi
musanyar number suna yiwa juna murmushi
wani
namiji yazo naga yana mata magana tay
murmushi
ya rungumeta hannunsa dayan hannunsa riqe da
handbag dinta ya mata kiss a kumatu ina tsaye
ina
kallo araina nace dama matan nigeria suna
soyayyah haka? In shot sun burgeni kuma
inason
inji tarihinsu da inda suka iya soyayyah irinta
Iranian
saboda Iranian ne kawai zakiga sundaukarwa
matansu jaka su rungume jariri kuma su
rungume
matar kamar wani zai kwace musu.. !Zainb ta
dawo
sai murna takeyi ina tsaye,Sai wangale baki
takeyi
zainab,Amma fa matar ta haduko H jabo? uhun
ba
laifi!, Ke Wllhy kincika matsala,! Nidai muje,
Zamu
shiga kenan sai gasu sun fito suna dagawa
zainab
hannu sai wangale baki take har yar wushiryarta
da
dan dimple dinda take kuri dashi ya fito araina
nace
zainb ansamu aikin yi, Munshiga mun duba mara
lafiya munfito muka wuce city plaza muka dan
sayi
ice cream muka samu keke npn sai gida.....
Eshqi mano too... tuye qalbam
mimune....zandagi
batu behtare..... Ringtone din zainb kenan kuma
gashi tashiga wanka naga anrubuta sister zainb
araina nace waye kuma sister zainb... hello, hello
namesake, nasissim adaya banqaren naji dafada
cike da dariya... Araina nace wannan yar
turkiyace
ni jabo ba Turkish na iyaba hakadai na amsa
mata
nasissim eyem ebit ta kwashe da dariya.. Araina
nace zatace ban iyaba na kwabsa, Sai tace ni
ban
iya wannan da kika fadaba nima nay dariya,
Tace
yaushe zaku zo gidana da sauri nace gobe
zamuzo
ba matsala, Eh kuzo ta fada cike da shauqi, Ta
bani
address dinta na rubuta zeenah khalifa na fitowa
nace namesake dinki takira tace gobe muzo...
ihuuuuuuhw.!! Wani ihu tayi tanajin dadi nima
naji
dadi ko banxa inason muje inyo gulma...
Tun safe kinsan yau zamuje unguwa ko?
Unguwa
kuma.? Lallai wllhy jabo kinji dadinki kin manta
zamuje gidan namesake dina.!!?? Au natuna
qarfe
nawa ma zamuje.?? 12 mukace mata. Kk.. mun
isa
gidanta wani qaton gidane da shuke shuke ya
rufe
ko ina nace anya nanne zainb karmuje a cire
mana
kai, Eh nanne mana muka danna bell maigadi
yabude
mana yace su zainb ko mukace eh kushigo,
Araina
nace har angayawa maigadi zamuzo Lallai anaji
damu..
Munsameta tsakiyar gida tana ganinmu tazo ta
rungume mu...... muje zuwa muji yanda abba gana
zaiyo mana gulma agurin zainab......
Kukasance tare dani a AURE KO ZAMAN GIDA
part
Share:

3 comments:

  1. tnx Allah ya kara basira bravo a job well done

    ReplyDelete
  2. don Allah part 3 aure ko zaman gida tnx waiting na gode

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive