RAGE KIBA DA TUMBI
garin hulba garin na'a-na'a garin kanun fari zuma lemon tsami farin kwalli man na'a-na'a ki hade wadannan ganye guri 1 ki tafasa ki sami farin kwalli dunkulen zaki saka a ciki, idan ya kai kamar minti 5 sa ki cire, sannan ki saka zuma a cikin ruwan sha, ki samu man na'a-na'a rinka shafawa katon tumbi ki zai ragu insha Allah idan kuma ana son rage kiba ne za 'a rinka zuba lemon tsami a ciki.
Thnk
ReplyDeleteAllah yabiya
ReplyDeleteDis is gr8,jzk
ReplyDelete